<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><title>Yesu Ubangijinmu Ne, Shi Ne Sarkinmu LW260</title>
<lyrics>[V1]
 1) Yesu Ubangijinmu ne, shi ne Sarkinmu,
 Lalle shi ne zai yi mulkin dukan duniya.

[V2]
 KORUS
 Yesu, Yesu, muna sonka domin ƙaunarka.
 Kai kaɗai ka iya ceto, ceton gaskiya.

[V3]
 2) Muna so mu jawo mutane zuwa hanyarka,
 Kada danginmu su mutu cikin zunubai.
 Korus

[V4]
 3 Ku mutane, kasa kunne, sai ku tuba fa,
 Sai ku bi Ubangijinmu, za ya cece ku.
 Korus</lyrics>
<hymn_number>260</hymn_number>
</song>